August 11, 2022
Dear Stakeholder,
BURN Manufacturing Co. is implementing Carbon Voluntary Project Activities in Nigeria under the Gold Standard Programme of Activities (PoA), ‘ECOA_ multi-country Clean Cooking Programme’ (GS10789).
From the 1st to 5th of August 2022, BURN invited stakeholders to a local stakeholder (LSC) meeting in Kano, Kwara, and Jos states – where the project and its impacts were introduced, and comments and feedback sought from participants.
This is to invite you, our esteemed stakeholder, to the Gold Standard Stakeholder Feedback Round of the project. Please find attached the Non-technical Summary (in English and Hausa), Draft Local Stakeholder Consultation Report, and the Local Stakeholder Consultation Summary (in English and Hausa) for your review.
Kindly let us know if you have any further comments or feedback. These documents can also be found at the following locations:
Distributors Office:
BURN STOVES NIGERIA LIMITED,
Suite 10B JBS Plaza
No. 375 Civic Centre Road, Opp. Yan Siminti, Kano State, Nigeria.
Or call us on Burn Nigeria customer care line: +2347025006000
Please send us your feedback by 9th October 2022 to the following emails:
Carbon Officer: norato.xerinda@burnmfg.com
Burn: info@burnmfg.com
Gayyata zuwa halartan taron jin makomar taron masu ruwa da tsaki akan shirin ayyukan samar da risho mai amfani da gawayi na (VPAs) a turance a Najeriya,
Zuwa ga masu ruwa da tsaki.
Kamfanin sarrafa kayayyaki na BURN zai aiwatar da shirin samar da risho mai amfani da gawayi a Najeriya karkashin shirin samar da ababen girke-girke na kasashen duniya.
A ranar 1 zuwa 5 ga wannan watan na Agusta ne, Kamfanin BURN ya gayyato kananan masu ruwa da tsaki domin halartan wani taro daga jihohin Kano da Kwara da kuma Pilato, inda aka gabatar da shirin da kuma alfanun shi, tareda karbar shawarwari da dai sauransu daga wajen Mahalarta taron.
Wadannan takardun suna kunshe da bayani da cikakken rahoto a harshen Turanchi da Hausa domin neman karin bayani.
Kuna iya tuntubarmu idan kuna da wani karin bayani.
Wadannan kayayyaki za’a iya samun su a wurare kamar haka:
BURN STOVES NIGERIA LIMITED, Suite 10B JBS Plaza No. 375 Civic Centre Road, Opp. Yan Siminti, Kano State, Nigeria.
Ko ka kira su ta wannan lambar kamar:+2347025006000
Zaku iya tura mana sakon ku har zuwa ranar 9 ga watan Oktoba 2022 ko email dinmu: norato.xerinda@burnmfg.com
BURN: info@burnmfg.com